inda mutumin Ibrashim Balarabe wanbai ta nuna bukatar sa ga jaruma hajiya Rabi da tayi Wuff da shi, wacce kowa ya santa a cikin shirin nan mai fogon zango na kwana casa’in, wanda a cikin shirin itace matar tsohon gwamna.
Ibrashim Balarabe wambai mazauni ne a wani gida da ake kiran sunan gidan da gidan tuwo a kasar Zazzau, ya wallafa wannan labari ne a shafin sa na sada zumunta Facebook inda ya bukaci al’umma su taya shi da addu’a domin da gaske yake.
A cikin addu’ar da ya bukaci al’umma su tayashi ya bayyana cewa: Dan Allah ku tayani da addu’a da gasje nake yi, Allah yasa Hajiya Rabi kwana casa’in tayi wuff da ni.
A kwanakin nan dai wannan kalmar ta wuff ta bayyana wanda hakan yana nufin wani dattijon mai arziki ya auri yayrin karama, ko kuma wata babbar mace dattijuwa ta auri yaro mata shi.
Comments
Post a Comment