Yanzu-yanzu An Daura Auren Jarumar Kannywood (Maryam Babban Yaro) Alhandulillah Yarinyar Jarumi Adam A Zango tayi Auri.
Alhandulillah Yanzu Muke Samun Labarin Auren Jarumar Kannywood Maryam Gidado Wadda tana Daya Daga Cikin Manyan Jaruman Kannywood da Suka taka Rawar a Gani a Lokacin Baya.
Masha allah Jama’a Dadama Sun Yi Matukar Taya Wannan Jaruma Farin Ciki da Kuma Fatan Alkairi Akan Allah Yabasu Zaman Lafiyya Akan Rayuwar Auren.
Comments
Post a Comment